Zaɓaɓɓan shugaban ƙasar Amurka Donald Trump ya yi alƙawarin kawo ƙarshen yaƙin da ake yi a ƙasar Ukraine a cikin "kwana ɗaya". A yanzu da yaƙin ke kara ƙazancewa, musamman yanzu da ...